Wednesday, April 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Sheikh Nura Khalid, Digital Imam a Coci yana tayasu murnar Kirsimeti ya dauki hankula

An ga malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid wanda aka fi sani da digital Imam na taya Kiristoci murnar Kirsimeti a coci.

An ganshi yana gaya musu irin rayuwar da Yesu Almasihu yayi

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata mata ta fito tace ita Annabiya ce kuma Akwai Karama akanta, Duk wanda ya shafa zai yi kudi, mutane na ta tururuwar zuwa shafa Kanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *