Harin ‘Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata ‘Yan Sanda Biyu.
Dama dai wasu na kokawa da cewa an jibge ‘yan daba a fadar Sarkin Kano dake Kofar kudu inda wasu ke ganin hakan ka iya zama barazanar tsaro ga al’ummar dake kewaye da yankin.
An dai jawo hankalin jami’an tsaro kan wannan lamari:
Jihar Kano dai ta kasance cikin rashin tabbas akan rikicin masarautar jihar tsakanin Sarki Muhammad Sanusi II da Sarki Aminu Ado Bayero.