Sunday, October 18
Shadow

Hotuna: Mahajji Daga Jigawa Ya Maida Makudan Dalolin Kasar Amurka Da Kuma Riyal Na Kasar Saudiyya Da Ya Tsinta A Makka Ga Mai Shi

Mahajji Daga Jigawa Ya Maida Makudan Dalolin Kasar Amurka Da Kuma Riyal Na Kasar Saudiyya Da Ya Tsinta A Makka Ga Mai Shi

Yawan kudaden da Alhajin na Jigawa mai suna Alhaji Abba Sa’adu Limawa ya tsinta a masallacin na Harami, sun kai Dala dari takwas da kuma Riyal dari shida da casa’in, sai takardun kudaden kasar Rasha da yawansu ya kai Rouble dubu goma da dari biyar.

Hakan da ya yi matukar saka mahajjata ‘yan Nijeriya alfahri.

Wane fata za ku yi masa?

Karanta Wannan  Hotuna: Mata biyu sun lakadawa wani mutum dukan tsiya har ya mu-tu saboda yaki yin lalata dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *