Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu mutane suka Maqale a cikin na’urar dake kai mutane saman bene(Elevator) a Abuja

Wasu mutane sun maqale a cikin na’urar dake kai mutane saman bene watau Elevator a Abuja.

An ga mutanen cikin tashin hankali da fargaba suna ta zufa.

Sun makale a ciki na kusan awanni kamin a kubutar dasu.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Yayin da yake ta sukar Gwamnatin Muslim Muslim, an gani hotunan Rev. Ezekiel Dachomo tare da Peter Obi inda ake zargin yawa Peter Obi din yakin neman zabe a 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *