Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaban kasar Israyla, Benjamin Netanyahu ya bayar da umarnin a gaggauta daina abinda akewa Kiristoci a Najeriya

Shugaban Israyla, Benjamin Netanyahu a sakon da ya fitar na Kirsimeti, ya nemi a gaggauta daina yiwa Kiristoci muzancin da ake musu a Duniya.

Bidiyon kalaman nasa sun dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Wasu Kiristoci sun bayyana jin dadi sosai da wannan sakon nashi.

https://twitter.com/Harmless12345/status/2003953061715468505?t=98A_qhTVu5Un83uAw3FVIw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shehu Tijjani ya taba tayar da matacce, Inji Sheikh Ahmad Jarinkhauri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *