Wednesday, April 15
Shadow

Matar Gwamnan jihar Nasarawa ta tayashi Murnar zagayowar ranar Haihuwarsa

Matar Gwamnan jihar Nasarawa, Hajiya Farida Abdullahi Sule ta tayashi murnar zagayowar ranar Haihuwarsa.

Ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda tace tana taya Masoyinta murnar zagayowar ranar Haihuwarsa.

Karanta Wannan  Matashi ya sha duka, yana fuskantar barazanar kkisa saboda yana yawan kunna wakokin Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *