
Ministan Kasafin Kudi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya bayyanawa Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami cewa shine silar daukakarsa.
Ya bayyana masa hakane a yayin da ya kai masa ziyara a gidansa.
Sannan yace Malamin kuma dai shine silar daukakar gwamnan jihar Na yanzu.