Friday, July 17
Shadow

Dan Najeriya me shekaru 18 Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka jirgin saman fasinja a kasar Amurka

Dan Najeriya, Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka hirgin saman Fasinja a kasar Amurka.

Hakan yasa ya zama matukin jirgin sama mafi karancin shekaru a Najeriya.

Matashin ya kammala makarantar horas da matuka jirgin sama dake Daytona Beach, Florida cikin watanni 10.

Da yawa na ta yaba masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Saurayinta ya siyo mata wayar iPhone XR amma tace bata so sai dai ya siyo mata iPhone 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *