
Rahotanni sun bayyana yawan kudaden da Hukumar kwastam suka tarawa shugaba Muhammadu Buhari da kuma wanda suka tarawa shugaba Tinubu.
Rahoton ya nuna cewa yawan kudaden shigar da Kwastam suka tarawa shugaba Buhari sun kai sama da Naira Tiriliyan 1,400 a cikin shekaru 8
A yayin da shi kuma Tinubu a cikin shekaru 2 kaca Kwastam din sun tara masa kudin shiga sama da Naira Tiriliyan 1,700.
Q2 2016: N46.09bn
Q2 2017: N139.59bn
Q2 2018: N157.62bn
Q2 2019: N199.36bn
Q2 2020: N195.82bn
Q2 2021: N275.81bn
Q2 2022: N385.79bn
Q2 2023: N326.74bn
Q2 2024: N727.12bn
Q2 2025: N961.14bn