
Wannan wani bayerabene da ya dauki hankula bayan da yace kaf Najeriya kabilar Yarbawa tafi sauran Kabilu daukaka da ci gaba.
Ya bayyana cewa ba a Najeriya kadai ba har ma da kasashen waje akwai Yarbawa wadanda sun daukaka sosai sun zama ‘yan majalisa sun rike mukamai sosai a kasashen Amurka da Ingila.