Saturday, June 27
Shadow

Kaf Najeriya Yarbawa mun fi saran Kabilu daukaka, ci gaba da Abin Duniya>>Inji Wannan Bayeraben

Wannan wani bayerabene da ya dauki hankula bayan da yace kaf Najeriya kabilar Yarbawa tafi sauran Kabilu daukaka da ci gaba.

Ya bayyana cewa ba a Najeriya kadai ba har ma da kasashen waje akwai Yarbawa wadanda sun daukaka sosai sun zama ‘yan majalisa sun rike mukamai sosai a kasashen Amurka da Ingila.

https://twitter.com/Teeniiola/status/2005151519432462345?t=LLZ44fIQY4g9XToR6NBPfg&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na kamu da son wata Kirista, kuma dana shi dalibin Shehu Ibrahim duk inda ya shiga sajewa yake, idan ya shiga cikin Kiristoci shima sai ya zama Kirista saboda dama Kiristan ne>>Inji Alhaji Anisee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *