
Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya mika sakon jaje ga dan Damben Najeriya, Anthony Joshua bisa hadarin mota da ya rutsa dashi.
Yace yanawa Anthony Joshua fatan samun sauki da gaggawa.
Sannan kuma ya mika sakon ta’aziyya ga wadanda suka rasu.