Tuesday, September 22
Shadow

Ina Mika sakon Jaje ga Anthony Joshua game da Khadarin motar dabya rutsa dashi>>Inji Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya mika sakon jaje ga dan Damben Najeriya, Anthony Joshua bisa hadarin mota da ya rutsa dashi.

Yace yanawa Anthony Joshua fatan samun sauki da gaggawa.

Sannan kuma ya mika sakon ta’aziyya ga wadanda suka rasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda sojojin Israyla suka budewa Falasdiynawa wuta suka kàshè 22 yayin da suka taru suna karbar Tallafin Abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *