
Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Sheikh Isa Ali Pantami duk sun aika sakon ta’aziyya ga dan Damben Najeriya, Anthony Joshua bayan da yayi Hadari.
Sheikh Pantami yace yana mika sakon Jaje ga Anthony Joshua da iyalansa sannan yana mika sakon ta’aziyya ga iyalan wadanda suka rasu
Shima Kwankwaso ya nuna Alhini inda yayi fatan Allah ya baiwa Anthony Joshua lafiya.