Tuesday, October 13
Shadow

Kwankwaso da Sheik Isa Ali Pantami sun mika sakon jaje ga Anthony Joshua

Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Sheikh Isa Ali Pantami duk sun aika sakon ta’aziyya ga dan Damben Najeriya, Anthony Joshua bayan da yayi Hadari.

Sheikh Pantami yace yana mika sakon Jaje ga Anthony Joshua da iyalansa sannan yana mika sakon ta’aziyya ga iyalan wadanda suka rasu

Shima Kwankwaso ya nuna Alhini inda yayi fatan Allah ya baiwa Anthony Joshua lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnati ta fara bin gidaje masu Amfani da Sola tana bukatar a biya Harajin Amfani da sola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *