
Rahotanni daga Abuja na cewa babbar kotun tarayya dake Abuja ta aika da tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami da dansa, Abubakar Abdulaziz Malami da matarsa kotu.
EFCC ta gurfanar dasu 3 ne tana zarginsu da almundahanar kudade da aikata laifuka 16.
Saidai duk sun musanta wannan zargi da ake musu.
Kotun ta kuma saka ranar January 2, 2026 dan sauraren bukatar Belin da Malami da iyalinsa suka nema.