Friday, January 2
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda warcewa Budurwa wayarta tana tsaka da rawa a gidan biki

Wannan wata Budurwa ce da aka sacewa waya tana tsaka da rawa a gidan Biki.

An ji ta tana cewa, Wayata-Wayata amma inaa, Barawon ya tsere da wayar.

Karanta Wannan  A cikin Azumin Watan Ramadana, An kama dan shekaru 35, Abdullaziz Mohammed da yiwa karamar yarinya me shekaru 5 fyade a jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *