Tuesday, February 10
Shadow

Da Duminsa: Shahararren malaminnan na jihar Filato, Abubakar Abdullahi, wanda ya baiwa Kiristoci 262 kariya, ya rigamu gidan gaskiya

shahararren malaminnan na jihar Filato, Abubakar Abdullahi, wanda shine Imam na kauyen Nghar a Barkin Ladi jihar Filato ya rigamu gidan gaskiya.

Malamin shine wanda ya baiwa Kiristoci 262 kariya a masallaci da gidansa wanda dalilin hakan ya samu yabo da kyautuka a ciki da wajan Najeriya.

Dansa, Saleh Abubakar ne ya tabbatar da rasuwarsa ga gidan jaridar Daily Trust inda yace mahaifin nasu ya rasu ne a daren Alhamis.

Karanta Wannan  Dangantaka ta yi tsami sosai tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da na Israela, Benjamin Netanyahu, shi kuma Trump baya son raini dan haka yace zai amince da kasar Falasdinawa ya ga tsiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *