Darajar Naira ta karu a kasuwar ‘yan Chanji inda aka sayi dalar amurka akan Naira N1,485 ranar Alhamis.
Idan aka kwatanta da farashin Naira N1,490 da aka sayi dalar a ranar Laraba, za’ iya cewa farashin Nairar yayi daraja.
Saidai kuma a kasuwar gwamnati, Farashin Nairar Faduwa yayi inda aka sayi dalar Amurka akan Naira N1,485.36.