
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya taya me bashi shawara ta musamman kan tsare-tsare, Hadiza Bala Usman murnar cika shekau 50 a Duniya
Shugaban ya jinjina mata game da yanda take aiki Tukuru.
Yace kwarewar da ta ke dashi na aikin gwamnati na kusan shekaru 30 abin Alfaharine.