Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi wanda yayi ikirarin shi dan dariqa ne ya dauki hankula bayan da aka ganshi yana shan Qiya

Matashi wanda yayi ikirarin cewa shi dan darikar Tijjaniyya ne ya dauki hankuka bayan da aka ganshi yana shan giya.

Matasashin yace duk wanda baya darikar Tijjaniyya an barshi abaya.

A cewarsa a Darikar Tijjaniyya ce kadai mutum zai sha Giya.

Karanta Wannan  Bidiyon Dansandannan ya yadu sosai bayan da yace duk Sojan da ya ke ji shi kwallon Shyege ne ya je yawa 'yansandan Rundunar 'Police Special Forces' rashin kunya yaga yanda zata kare tsakaninsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *