Friday, January 2
Shadow

Yawan wanda suka kasa biyan bashin da suka ci a bankunan Najeriya sun karu

Rahotanni sun bayyana cewa, yawan wanda suka kasa biyan bashin da suka ci a bankunan Najeriya sun karu.

Yawan bashin da aka kasa biyan bankunan ya kai maki 7 cikin 100 wanda a baya maki 5 ne cikin 100.

Hakan na zuwane bayan da babban bankin Najeriya,CBN ya janye tallafin kan bashin da ya ke baiwa bankunan Najeriya.

Karanta Wannan  Mun ba ɗaliban Najeriya rancen naira biliyan 56.85 a shekara ɗaya - Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *