
Malam Dr. Jamilu ya bayar da shawarar cewa a bude jam’iyyar Sunnah ta siyasa.
Yace kuma a tsayar da shugaban Izala, Sheikh Bala Lau, ko Sheikh Sani Yahya Jingir ko kuma Sheikh Kabiru Gombe a matsayin dan takarar shugaban kasa.
Yace zai goyi bayan hakan duk da baya cikin kungiyar Izala.