Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka yi jana’izar abokan Anthony Joshua 2 da suka rasu a Hadarin Mota

An yi jana’izar abokan dan Damben Najeriya, Anthony Joshua 2da suka rasu a hadarin motar da ya rutsa dasu a Najeriya.

An yi jana’izar Latz ta Sina a babban masallacin Landan.

Kuma Anthony Joshua ya samu Halarta.

https://twitter.com/i/status/2007819798399562230

https://twitter.com/i/status/2007831637539836397
Karanta Wannan  Har yanzu akwai Talauci sosai a Najeriya, dan kuwa mutane da yawa har yanzu basu amfana da mulkin Tinubu ba>>Inji Hukumar IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *