Thursday, January 8
Shadow

Da Duminsa: Manchester United ta kori Ruben Amorim a matsayin kocinta

Rahotanni sun bayyana cewa, Kungiyar Manchester United ta kori Ruben Amorim a matsayin kocinta.

Hakan na zuwane bayan da ya kwashe watanni 14 yana matsayin kocin Kungiyar.

Dangantaka ta yi tsami tsakanin dan kasar Portugal din me shekaru 40 da kungiyar a ‘yan kwanakinnan.

Manchester United dai a yanzu tana matsayi na 6 akan teburin Premier league.

Manchester United ta sanar da Darren Fletcher a matsayin kocin wucin gadi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya so kamawa Karamar Ministar Harkokin kasashen Waje Bianca Ojukwu kugu amma ta ankare inda ta yi caraf ta rike mai hannun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *