Thursday, January 8
Shadow

Kalli hoto: Dan kwallon Najeriya, Wilfred Ndidi ya dauki Hankula saboda baiwa Wannan yarinyar Kariya daga ruwa

Dan Kwallon Najeriya, Wilfred Ndidi ya dauki Hankula bayan da aka ganshi yana baiwa wata yarinya kariya daga ruwan sama.

An dauki hotonne kamin fara wasa.

Karanta Wannan  Farashin Hayar Daki Guda a Abuja ya kai Naira Miliyan 6.5M

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *