Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwallon da aka ci golan Germany, Manuel Neuer ta jawo masa Allah wadai inda da yawa ke cewa ya lalace

A wasan da suka buga da kasar Paraguay, Golan Germany, Manuel Neuer ya sha suka saboda kwallon d aka cishi.

Ko kadan bai yi kokarin tare kwallon ba duk da cewa da yawa na cewa ya kamata ace ya kama kwallon.

Da yawa dai sun ce ya lalace.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta dauki manyan Lauyoyi dan karawa da Gwamnonin PDP a kotu game da dakatar da Gwamnan Jihar Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *