Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon:Turawa daga Ingila ‘Yan Fulham sun zo Goyon bayan Super Eagles a kasar Morocco

Wasu turawa su 3, Iyaye da diyarsu sun zo daga ingila inda suka ce suna goyon bayan Super Eagles.

Sun ce su magoya bayan Fulham ne a kasar Ingila.

https://twitter.com/i/status/2008143197038633254
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An hango Rotimi Amaechi a Masallaci, da yawa sun ce siyasar 2027 ce ta kaishi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *