
Baturen kasar Ingila, Sir Benjamin Slade wanda yana daga cikin shahararrun masu kudin kasar na neman matar aure da ya sami magaji da zai gaji Dukiyarsa.
Dan shekaru 79 ya tallata cewa yana neman matar aure dake da shekaru tsakanin 20 zuwa 30.
Sannan yace zai biya albashin £50,000 kwatankwacin sama da Naira Miliyan 71, sannan zai rika yawo ds ita a cikin jirgin samansa.
Yace burinsa shine ya haifi da namiji