Wednesday, April 29
Shadow

Duk da baya aiki: Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 6.05 dan biyan ma’aikatan kamfanin Mulmula karafa na Ajakuta

Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 6.05 a kasafin kudin shekarar 2026 dan biyan ma’aikatan kamfanin mulmula karafa dake ajakuta.

Hakan na zuwane duk da yake cewa, kamfanin baya aiki.

Da yawan ‘yan Najeriya dai sun bayyana mamaki da wannan lamari.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wata Sabuwa Wani me suna Hon. Muh'd Raji Sulaiman Zumo ya bayyana cewa, Shine shugaban jam'iyyar ADC na jihar Adamawa kuma ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir David Lawal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *