
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yawa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima Godiya bisa motar da ya bashi.
Adamu ya saka sakon godiyar a shafinsa na Tiktok inda ya bayyana jin dadinsa da motar.
Rahotanni dai sun ce kudin motar ya kai Naira Miliyan 80.