
Wani Dansanda DPO dake aiki a kudancin Najeriya ya dauki hankula saboda wata magana da yayi.
Yayi maganar ne yayin da ake wata Zanga-zanga.
Yace Kwanan nan za’a daukeshi a kawo musu Bahaushe wanda ba zai saurari kowa ba.
Maganar tasa ta dauki hankula.