Sunday, January 11
Shadow

Shugaban Yahudawan Najeriya sun kaiwa Nnamdy Khanu ziyara a gidan yarin Sokoto

Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban Yahudawan Najeriya, daga jihohin Inyamurai ya kaiwa Nnamdy Khanu ziyara a gidan yarin Sokoto.

Rahoton yace, Sun kai masa ziyarar ne ranar 10 ga watan Janairu.

Shugaban Yahudawan yace sun dade suna yiwa Khanu addu’ar Allah ya kubutar dashi.

Saidai da yawan ‘yan Najeriya sun yi mamakin cewa dama akwai Yahudawa bakake kuma a Najeriya?

Karanta Wannan  Saidu Mohammed ya karbi shugabancin hukumar NMDPRA daga hannun Farouk Ahmed

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *