
Wata Budurwa tasa an kama mawaki Kudu, Portable inda aka ganshi yana ta kuka yana bada hakuri a ofishin ‘yansanda.
Rahotanni sun bayyana cewa an gayyaceshi ofishin ‘yansandan ne yaki zuwa shiyasa aka kamashi.
Inda a wata ruwayar kuma an ce budurwar na zargisa da Chìn Zàràfìntanè.
Har yanzu dai babu wani cikakken bayani a hukumance kan dalilin da yasa aka kamashi.