Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da Sanata ‘Yar’adua Shinkafar Azumi da ya raba musu, sun ce basa so

Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da sanata ‘Yar’adua da shinkafar da ya aika musu inda suka ce basa so.

An ga yanda suke mayarwa da sanatan shinkafar a wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya je jihar Benue inda zai halarci daurin auren dan sakataren Gwamnatin tarayya, George Akume

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *