Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyon rikici Huijsen da Lamine Yamal da ya dauki hankula a daren jiya

A yayin wasan Barcelona da Real Madrid an ga Lamine Yamal da Dean Huijsen suna fada.

Lamarin ya dauki hankula sosai musamman ganin cewa dukansu ‘yan kasar Spain ne.

An dai tashi wasan Barca na cin 3-2.

Karanta Wannan  Kalli Hoton Wanda ya kawo damuwa a masallacin Hotoro jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *