Sunday, August 16
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Rashford yayi bayan wasansu da Barcelona da ya dauki hankula

An ga Marcus Rashford ya bi duka ‘yan wasan Real Madrid ya gaisa dasu bayan da Barca ta yi nasarar cin 3-2 a wasan da suka bugaba daren jiya.

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda akai ta yabawa Rashford saboda wannan halin dattako da ya nuna.

https://twitter.com/i/status/2010503410764640565
Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai kai ziyara kasar Amurka ranar Talata dan shawo kan kasar karta Afkawa Najeriya da Khare-Khare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *