Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon rikici Huijsen da Lamine Yamal da ya dauki hankula a daren jiya

A yayin wasan Barcelona da Real Madrid an ga Lamine Yamal da Dean Huijsen suna fada.

Lamarin ya dauki hankula sosai musamman ganin cewa dukansu ‘yan kasar Spain ne.

An dai tashi wasan Barca na cin 3-2.

https://twitter.com/i/status/2010481840595894589
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shugaban Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Zamfara ya fito yace ba za'a yi amfani da shi ba a batawa Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle suna ba, yace karyane ba Ministan ne ke daukar Nauyinsu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *