Tuesday, January 13
Shadow

An kama daliban jami’ar AAU dake jihar Edo su 50 saboda sun yi zàngà-zàngàr kokawa da matsalar tsaro

Rahotanni sun bayyana cewa an kama daliban jami’ar AAU kusan 50 saboda sun yi zanga-zangar neman kawo karshen matsalar tsaro.

Bidiyon daliban cunkushe a cikin mota ya dauki hankula sosai inda aka gansu jami’an tsaro sun kamasu sun tafi dasu zuwa kotu.

Lamarin ya dauki hankula inda akai ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Najeriya zata fita daga talaucin da tae fama dashi>>Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *