Saturday, August 8
Shadow

Ana rade-radin akwai yiyuwar wasu manyan jami’an gwamnatin Tinubu su yi Murabus

Rahotanni sun bayyana cewa,akwai rade-radin wasu manyan jami’n gwamnatin Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu zasu yi murabua.

Daga cikin wadanda ake rade-radin akansu akwai shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar, Femi Gbajabiamila.

A jiya ne dai kakakin shugaban kasar, Ajuri Ngelale yayi murabus wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai akan siyasar fadar shugaban kasar.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Kalli Yanda wata mata ta rigamu gidan gaskiya tana tsaka da jawabi a ofis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *