
Rahotanni sun bayyana cewa, sojojin Amurka sun kawo wasu kayan aiki Najeriya.
Wannan hoton kayan da suka kawo ne.
Saidai zuwa yanzu ba’a san ko wane irin kayane suka kawo ba.
Kasar ta Amurka a sanarwar data fitar tace wannan kayan aiki ne na tallafi ta kawowa sojojij Najeriya dan inganta aikinsu.