Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan wani Asibiti ne a jihar Naija da Ae amfani da fitilar Hannu(Torchlight) wajan aiki

Wannan Wani Asibiti ne a garin Suleja na jihar Naija da ake amfani da fitilar hannu, Torchlight wajan gudanar da aikin.

Bidiyon Asibitin ya watsu sosai a kafafen sadarwa inda ake ta Allah wadai da hakan.

https://twitter.com/i/status/2033106069342257576
Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da labarin Gwamna Dikko Radda yayi hatsãriɲ mota amma komi da sauƙi yanzu haka yana samun kulawa daga kwararru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *