Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ta kaya bayan wata Kirista ta raka Mijinta, Musulmi aikin Umrah kasar Saudiyya

Wannan wata Kirista ce data ce mijinta Musulmi ne kuma ya nemi ta rakashi aikin Umrah kuma ta amince.

Ta nuna yanda suka gudanar da aikin Umrah tare da mijinta a wani Bidiyon ta da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Sannan tace tana so ta sake komawa Saudiyya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yaki sauka daga motar DSS yace saidai su fitar dashi da Qarfi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *