Tuesday, January 13
Shadow

An bayyana Rafali da sauran wanda zasu kula da wasan Najeriya da Morocco

An bayyana dan kasar Ghana, Daniel Nii Ayi Laryea a matsayin wanda zai hura wasan Najeriya da kasar Morocco.

Sannan kuma wanda zai kula da Na’urar VAR an bayyanashi a matsayin dan kasar Afrika ta kudu.

Hakanan Shima mataimakin Rafali dan kasar Afrika ta kudu ne

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Ali Nuhu da iyalinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *