Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwallon Penalty ta Chukwueze ta baiwa mutane Haushi

Najeriya ta yi rashin nasara a hannun Morocco a wasan kusa dana karshe da suka buga a daren jiya.

Daya daga cikin abubuwan da suka dauki hankula itace Penalty da Chukwueze ya buga.

Da yawa sun ce dama bai buga dan ya ci ba

Karanta Wannan  Kalli Sojar Najeriya data kirkiro Jirgin saman yaki na farko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *