Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da gwamnan Katsina, Dikko Radda suke cashewa a wajan yakin neman zaben Tinubu

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kai ziyara Jihar Katsina inda yayi yakin neman zabe.

An ganshi tare da Gwamnan jihar ta Katsina, Dikko Radda suna rawa.

Karanta Wannan  Kuma Dai: An kara kara farashin Man Fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *