Wednesday, November 11
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles suka dauki jakunkunansu suka kama Hanyar Dawowa Najeriya bayan da aka ciresu daga gasar AFCON

Wannan Bidiyon ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles ne yayin da suka dauki jamunkunansu suka kamo hanyar dawowa Najeriya bayan da aka ciresu daga gasar AFCON.

Kasar Morocco me masaukin baki ce ta ciresu daga gasar.

https://twitter.com/i/status/2011607811525132552
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda mutanen daji suka tafi da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *