
Tsohon wanda yafi kowa gudu a Duniya, Hussain Bolt ya bayyana cewa yanzu idan yana hawa bene sai ya rika nishin gajiya.
An ganshi da sandunan taimakawa tafiya inda a yanzu yake da shekaru 39.
Ya bayyana cewa bayan yayi ritaya, ya ji jikinsa ya canja.