Friday, December 6
Shadow

Shugaba Tinubu ya dawo Abuja

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja daga kasar Saudiyya inda ya je wajan taron kasashen Musulmai.

Jirgin na shugaba Tinubu ya sauka ne da misalin karfe 8 na darennan a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe International airport.

Manyan jami’an gwamnati ne suka mai maraba bayan saukarsa.

Karanta Wannan  Na Fi Son Na Auri Namiji Dogo Kuma Mai Haƙuri, Inji Rayya Ta Shirin 'Kwana Casa'in'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *