Thursday, January 15
Shadow

Gwamnatin tarayya ta sanar da sabon harajin VAT da ‘yan Najeriya masu amfani da banki zasu biya

Gwamnatin tarayya ta bukaci bankuna su fara karbar sabon Harajin VAT na kaso 7.5 akan duk wani amfani da masu hulda da banki suke yi.

Za’a rika cire harajinne akan aika kudi, karbar katin ATM, duba balance da sauransu.

Kuma Harajin zai fara aiki ne nan da ranar 19 ga watan Janairu, watau Ranar Litinin me zuwa.

Tuni dai bankunan suka aikawa masu hulda dasu sanarwar fara karbar Haraji.

Karanta Wannan  Labari Me Dadi: Makamin dake tare makamai da kakkabo jirage na kasar Iran ya dawo aiki bayan da Israyla ta musu kutse

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *